速報APP / 美食佳飲 / Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foo

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foo

價格:免費

更新日期:2018-09-08

檔案大小:4.9M

目前版本:2.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:lassnaija@gmail.com

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖1)-速報App

Kalmar al’ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato “ADATAN” wadda take nufin dabi’a da aka saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al’ada fa harshen Hausa. To! Yanzu idan Bahaushe ya ce al’ada me yake nufi? A tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al’ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita, ta yau da kullum.

Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;

1- 'Danwake

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖2)-速報App

2- Dankali

3- kunu/koko

4- Ƙuli-Ƙuli

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖3)-速報App

5- Zogale

6- Tuwon kulli

7- Gyada

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖4)-速報App

8- Nakiya

9- Tuwon salla

10- Dambu

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖5)-速報App

11- Dibilan

12- Alkaki

13- Masa/waina

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖6)-速報App

14- Kunun zaƘi

15- Dawo

16- Safala (gayan tuwo)

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖7)-速報App

17- Bula

18- Rogo

19- Tuwon masara

Abincin Gargajiya (Hausa Traditional Foods)(圖8)-速報App

20- Maye-maye

Da Sauransu....

Kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..